audio
audio
source
string
text
string
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Iro yana gyaran mota
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Tun ɗazu nake ta ƙyalƙyalewa da dariya
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Unguwar nan tana warin kwata
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Ina da ƙanne guda biyar
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Sanata dan gwagwarmaya ne
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Tsoho yana gyangyaɗi
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Ɓarawo aka kama ɗazu
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Sunyi alƙawarin zasu kwashe sharar
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Ɗora min igiyar nan
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Tsami takeyi
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Jeka fyace majinar hancinka
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Taron yayi tsit sakamakon shigowar shugaban
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Ƙarfin tsohon ya ƙare
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Gwauro abin tausayi ne
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Inason naci ɗata
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Yaran da yafi kowa tara kwalaben lemo shine Ibrahim
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Yara sun sako kayan gwanjo
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Ɓera yana sata
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Yahaya yana zama yake fara gyangyadi
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Fyaɗe mummunar ɗabi'ace
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Kujera ta ɓalle
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Dini ya iya fyayyace zance yafito fili
c3621689-ca53-c1e1-d0c1-e5619d6c0634
Gyaɗa tayi "ya"ya